iqna

IQNA

harkokin addininin muslunci
Tehran shugaban cibiyar kula da harkokin addininin muslunci ta kasar Turkiya ya jagoranci raba kyautar littafan addini masu yawa ga musulmin kasar Argentina.
Lambar Labari: 3485588    Ranar Watsawa : 2021/01/25